in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Togo zai gudanar da ziyarar aiki a Sin
2016-05-24 13:28:27 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya ce, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban jamhuriyar Togo Faure Essozimna Gnassingbe, zai gudanar da ziyarar aiki a nan kasar Sin tsakanin ranekun 29 ga watan nan zuwa ranar 2 ga watan Yuni mai zuwa. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China