in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Togo ta gabatar da sakamakon bincike na INSSED dake bayyana kyautata zaman rayuwar al'umma
2015-12-30 10:28:12 cri
Gwamnatin kasar Togo ta fitar a ranar Talata da sakamakon wani bincike da hukumar kididdiga ta kasa da nazarin tattalin arziki da al'umma (INSSED) ta gudanar dake nuna kyautatuwar yanayin zaman rayuwar al'ummar kasar Togo. Hanyoyi da dama na kyautatuwar zaman rayuwar al'umma sun nuna samun ayyukan bukatun jama'a na farko, ta fuskar tsaron abinci, kiwon lafiya, ilimi, yaki da jahilci da samar da ayyukan yi. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China