Kana, adadin kudaden shigar da aka samu a fannin danyen mai ya kai Naira biliyan 557.5 a tsakanin watannin Janairu zuwa Maris na shekarar ta 2015, yayin da adadin ya kai Naira biliyan 415.82 a tsakanin watan Oktoba da watan Disamba na shekarar 2015, wadanda suka kai biliyan 843.47 da kuma biliyan 584.08 a makamacin wannan lokacin a shekarar 2014. (Maryam)