in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An dauke wutar gasar Olympics daga muhallin ta dake kasar Girka
2016-04-21 20:54:11 cri

A Alhamis din nan ne aka dauke wutar da take alamta gasar Olympics daga muhallin ta a kasar Girka domin gasar Olympics lokacin zafi ta Rio de Janeiro ta kasar Brazil da za a yi a bana. A wani mataki na fara bikin mika ta a kasar Giriki,

Mutane dubu 3, da suka hada da shugaban kasar Girka, da shugaban kwamitin kula da harkokin gasar Olympics na birnin Rio de Janeiro, da wasu wakilai ne suka halarci wannan biki na dauke wutar. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China