in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta samar da na'urorin aikin jinya da magunguna ga Senegal
2016-04-07 14:06:04 cri
A jiya Laraba 6 ga watan nan ne na'urorin aikin jinya da magunguna da gwamnatin kasar Sin ta samar ga kasar Senegal, suka isa asibitin Pikine dake karkarar birnin Dakar, inda mashawarcin jakada kan harkokin kasuwanci na ofishin jakadancin kasar Sin dake kasar ta Senegal, Lu Yifeng, da wasu jami'an hukumar kiwon lafiyar kasar Senegal suka halarci bikin karbar tallafin.

A yayin da yake jawabi, darektan ofishin ministan harkokin kiwon lafiyar kasar Senegal, ya yi yabo kan babbar gudummawar da kasar Sin ke baiwa ayyukan kiwon lafiyar kasar Senegal, domin kyautata rayuwar al'ummomin kasar. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China