in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ban Ki-moon ya yi na'am da manufar shugabannin Sin da Amurka kan sauyin yanayi
2016-04-01 15:30:08 cri
A jiya Alhamis, babban sakataren MDD, Ban Ki-moon ya gabatar da sanarwar ta bakin kakakinsa cewa, yana maraba da matsayar shugabannin Sin da Amurka game da sauyin yanayi, kuma ya nuna yabo ga shelar da kasashen biyu suka yi ta rattaba hannu kan yarjejeniyar Paris ta ranar 22 ga wata.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China