in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Asusun taimakawa matalauta na Sin ya taimaka wa mutane sama da miliya 4 a bara
2016-04-01 11:03:52 cri
A jiya Alhamis 31 ga watan Maris, asusun taimakawa matalauta na Sin ya ba da labarin cewa, a bara baki daya asusun ya tattara kudi da kayayyaki da jimillarsu ta kai yuan biliyan 4.657, yayin da ya kebe kudi yuan biliyan 3.814 domin taimakawa matalauta, wadanda suka shafi jihohi 31, gundumomi 900, jami'o'i 222, da kasashen ketare 5, wato Sudan, Habasha, Nepal, Myanmar, da kuma Cambodia. Baki daya mutane dake fama da talauci ko bala'u sama da miliyan 4 suka ci wannan gajiya.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China