in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ya isa Prague
2016-03-28 20:09:46 cri

Da yammacin yau Litinin 28 ga wata ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya isa birnin Prague, hedkwatar kasar Czech domin fara ziyarar aiki. Yayin da jirgin saman shugaban na kasar Sin ya shiga yankin sararin saman kasar Czech, jiragen saman sojan Czech guda 2 sun ba da kariya.

Wannan shi ne karo na farko da shugaban kasar Sin ya gudanar da ziyarar aiki a kasar Czech cikin shekaru 67, bayan da kasashen 2 suka kulla huldar jakadanci a tsakaninsu. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China