in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya shugabanci taron rukunin yin gyare-gyare daga duk fannoni
2016-03-22 19:50:03 cri
Shugaban kasar Sin kuma shugaban rukunin masu gudanar da gyare-gyare na kwamintin tsakiya na Sin Xi Jinping, ya shugabanci taron rukunin karfafa yin gyare-gyare daga duk fannoni, na kwamitin tsakiya karo na 22 a ranar Talatar nan, zaman da ya gudana a nan birnin Beijing.

A jawabin da ya gabatar, shugaba Xi ya jaddada cewa, cimma nasarar samun zamantakewar al'umma mai wadata daga duk fannoni, ya zama wani tunani na samun babban ci gaba, da karfafa yin gyare-gyare daga dukkan fannoni. Ya ce ya kamata a yi amfani da tsarin dake amfanawa tunanin samun sabon ci gaba, da kara yin gyare-gyare, don fuskantar kalubale da matsalolin da ake fuskanta, game da yanayin koma bayan tattalin arziki da ake ciki. (Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China