in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya tashi zuwa kasar Czech
2016-03-28 10:47:05 cri
A yau ranar 28 ga wata da safe, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing zuwa kasar Czech don kai ziyarar aiki bisa goron gayyatar da shugaban kasar Czech Milos Zeman ya yi masa. Kana kuma zai halartar taron koli na tsaron nukiliya karo na 4 da za a gudanar a birnin Washington na kasar Amurka bisa gayyatar da shugaban kasar Amurka Barack Obama ya yi masa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China