in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta kyautata matsayin ba da ilmi da magani
2016-03-05 17:25:17 cri

Daftarin shirin raya kasar Sin ta fuskar tattalin arziki da zaman al'ummar kasa na shekaru biyar-biyar karo na 13 ya gabatar da cewa, za a mayar da kyautata kwarewar dan Adam ta fuskar samun ci gaba a muhimmin matsayi, za a daga matsayin ba da ilmi da kiwon lafiya daga dukkan fannoni, a kokarin kara ilmantar da jama'a da inganta lafiyarsu, tare da gaggauta raya kasar Sin a fannin kyautatuwar kwarewar mutane. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China