Ya kamata a gina ababen more rayuwa iri na zamani a Sin
2016-03-05 17:20:06
cri
Bisa daftarin raya kasa na shekaru biyar-biyar na 13 a nan kasar Sin da aka samar, an ce, ya kamata a gaggauta gina ababen more rayuwa irin na zamani a nan kasar Sin, ta yadda zai ba da gudummawa wajen raya tattalin arziki da zaman al'umma kasar yadda ya kamata. (Maryam)