in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron cikakken zama na 4 na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin
2016-03-05 09:16:00 cri

Da karfe 9 na safiyar Asabar din nan 5 ga wata ne aka bude taron cikakken zama na 4 na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC karo na 12, shugaban kasar Sin Xi Jinping da wasu shugabannin kasar sun halarci taron, da shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasa ta Sin karo na 12 Zhang Dejiang ya jagorantar taron. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China