in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya ce kasar Sin ta nace ma ainihin tsarinta na tattalin arziki
2016-03-04 19:42:04 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a Jumma'an nan ya ce ya kamata kasar ta nace ma bin ainihin tsarinta na tattalin arziki da kowa ke mallakar nashi ta hanyar taka matsayin ta kuma bangarori mallakar ci gaba kafada da kafada.

Shugaban ya yi wannan furuci ne lokacin da shiga cikin taron tattaunawa na masu ba da shawarar siyasa daga kungiyar tsara dimokuradiya da kuma rukunonin masana'antun da kasuwancin kasar da ake yi na shekara shekara lokacin zaman babban kungiyar ba da shawara kan siyasar kasar. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China