in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a bude taron cikakken zama na 4 na NPC karo na 12 gobe
2016-03-04 19:10:54 cri

Ga gobe Asabar 5 ga wata da karfe 9 na safe, za a bude taron cikakken zama na 4 na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC karo na 12, inda za a saurara, dudduba da yin tattaunawa kan rahoton aikin gwamnati da firaministan kasar Sin Li Keqiang zai gabatar, za a kuma dudduba daftarin shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 13 da sauran muhimman daftarin shirye-shiryen kasar. Da yamma kuma dukkan kungiyoyin wakilan za su yi taron domin dudduba da yin tattaunawa kan rahoton aikin gwamnatin.

Gidan rediyon kasar Sin CRI da gidan talebijin na kasar Sin wato CCTV da gidan rediyon jama'ar kasar Sin CNR za su watsa shiri kai tsaye kan bikin bude taron. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China