in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Syria ta sanar da amincewa da yarjejeniyar tsagaita bude wuta
2016-02-23 20:43:40 cri
Rahotanni daga Syria na cewa, gwamnatin kasar ta bayyana amincewa da yarjejeniyar tsagaita bude wuta tsakanin bangarori daban daban na Syria da Amurka da Rasha suka gabatar.

An ruwaito ma'aikatar harkokin wajen Syria tana cewa, gwamnatin kasar za ta dakatar da matakan sojan da ke dauka, amma za ta ci gaba da daukar matakan soja kan kungiyar IS da Al-Qaeda a kokarin da ta ke yi na yaki da ta'addanci.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China