in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya isa Riyadh
2016-01-19 19:15:06 cri
A yammacin yau Talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Riyadh na kasar Saudiya, domin fara ziyarar aiki a kasar ta Saudiya. Wannan ne karo na farko da shugaban kasar Sin ya kai ziyara a kasar a cikin shekaru 7 da suka gabata.(fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China