in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing zuwa Saudiyya, Masar da Iran
2016-01-19 09:33:47 cri
A yau Talata 19 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing, domin ziyarar aiki a kasashen Saudiyya, da Masar da kuma Iran.

Shugaba Xi ya kai ziyarar bisa gayyatar da sarkin kasar Saudiyya Salman bin Abdulaziz Al Saud, da shugaban kasar Masar Abdel-Fattah al-Sisi da kuma shugaban kasar Iran Hassan Rouhani suka yi masa. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China