in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana neman a kalla mutane uku da ake zargi da hannu a harin ta'addancin Mali
2015-11-22 12:44:49 cri

A kalla mutane uku ne ake nema ruwa jallo da ake zargi da hannu a harin ta'addancin da aka kai a ranar Jumma'a a Otel din Radisson Blu dake birnin Bamako, hedkwatar kasar Mali, a cewar wasu majiyoyin tsaron kasar Mali jiya Asabar 21 ga wata.

"Muna da imanin cewa, maharan biyu da aka kashe a lokacin da jami'an tsaro suka samame ba su kadai ba ne, akwai mutanen da suka taimaka masu domin shiga cikin baki da suka fito daga Otel din da kayayyakinsu", in ji wani jami'i na dakarun musammun na kasar Mali da ya bukaci a boye sunansa. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China