in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kashe mutane 3 daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su a otel din Mali
2015-11-20 20:42:51 cri
Rahotannin da ya shigo na baya bayan nan ya tabbatar da cewar an kashe mutane 3 daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su a otel din Radison Blu dake birnin Bamako na kasar Mali, kamar yadda jami'an tsaron kasar ta Mali suka tabbatar.

Wani bako a otel din Basine mai suna Chen ya shaida ma Xinhua ta kafar sadarwar wechat cewa yana daga cikin Sinawan da aka yi garkuwa dasu a wannan otel din, sai dai kuma jami'an tsaro sun tsaurara matakan tsaro a wannan unguwa.

Haka kuma an samu labari daga kafar watsa labaran kasar cewa an kubutar da mutane 80 ya zuwa lokacin da wannan labarin ya samu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China