in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Nijeriya ya yi alla wadai da hare-haren ta'addanci a Faransa
2015-11-15 13:42:18 cri
A jiya Asabar 14 ga wata, shugaban kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari ya yi allawadai da jerin hare haren ta'addancin da aka kai a birnin Paris na Faransa.

Shugaba Buhari ya bayyana cewa, a matsayin kasar da ta hare haren ta'addanci ke addabarta, Nijeriya ta nuna goyon baya sosai ga gwamnatin kasar Faransa da jama'arta. Kuma ya yi kira ga duk kasashen duniya dake kokarin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da su karfafa hadin gwiwa tsakaninsu, domin shawo kan matsalar ta'addanci tare da juna.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China