in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi shawarwari tsakanin shugabannin kasashen Sin da Faransa
2015-11-02 21:37:00 cri

A yau Litinin 2 ga wata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gudanar da shawarwari tare da takwaransa na kasar Faransa François Hollande a birnin Beijing, inda ya gabatar da shawarwari a fannoni guda uku, domin raya dangantakar dake tsakanin kasashen biyu.

Shugaba Xi ya nuna cewa, ya kamata a nuna amincewa da juna ta fuskar siyasa, da inganta hakikanin hadin kai, da karfafa cudanyar al'adu, kana da gudanar da kokari tare, wajen ciyar da sabuwar dangantakar kasa da kasa gaba. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China