in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD na damuwa sosai kan rikicin Libya
2015-11-08 13:56:50 cri
Kwamitin sulhu na MDD ya fidda wata sanarwa a ran 7 ga wata, inda ya nuna damuwarsa sosai kan rikici da ta'addancin da ake fama da su a kasar Libya, kuma ya nemi a hanzarta kafa gwamnati mai kunshe da kabilu daban daban.

Ya kuma yi kira da a kawo karshen rikici a kasar ba tare da bata lokaci ba, da kuma sake jaddada cewa, zai ci gaba da tsayawa tsayin daka wajen kiyaye mulkin kai, 'yancin kai, cikakken zama da kuma hadin gwiwar al'ummomin kasa ta Libya. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China