in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da cikakken zama na 5 na kwamitin tsakiya na JKS
2015-10-30 09:23:12 cri

An gudanar da cikakken zama na 6 na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 18 tun daga ranar 26 zuwa 29 ga wata a nan birnin Beijing, inda membobin kwamitin tsakiya 199, da jami'an da suke jiran gadon membobin kwamitin tsakiya na JKS 156 suka halarci zaman. Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi wani muhimmin jawabi.

Yayin zaman an kuma zartas da shawarwari kan yadda za a tsara shirin shekaru 5 na raya kasa karo na 13 game da raya tattalin arziki da zamantakewar al'umma, inda shugaba Xi Jinping ya yi bayani game da shawarwarin da aka tattauna yayin zaman. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China