in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a gudanar da cikakken zaman taro karo na biyar na kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta Sin a watan Oktoba
2015-07-20 19:05:00 cri
Hukumar siyasa ta kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta Sin ta kira wani taro a yau Litinin, inda aka tsai da kudurin cewar, za a gudanar da cikakken zaman taro karo na biyar na kwamitin tsakiya na JKS karo na 18 a watan Oktoban wannan shekara a birnin Beijing.

A yayin taron da Xi Jinping, babban sakataren kwamitin jam'iyyar zai jagoranta ana fatan hukumar siyasa ta gabatar da ayyukanta ga kwamitin tsakiya, yin nazari kan tsara shirin shekaru biyar masu zuwa kan raya tattalin arziki da zaman takewar al'umma. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China