in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabar hukumar zartarwar kungiyar AU za ta kawo ziyara Sin
2015-10-28 19:20:39 cri
Shugabar hukumar zartarwar kungiyar tarayyar kasashen Afirka Madam Nkosazana Clarice Dlamini-Zuma za ta kawo ziyarar aiki kasar Sin daga ranar 30 ga watan Oktoba zuwa 4 ga watan Nuwamba bisa gayyatar ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi .

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ne ya sanar da hakan yau yayin taron manema labarai a nan birnin Beijing. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China