in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da bikin tunawa da cika shekaru 70 da cimma nasarar yakin kin harin Japan
2015-09-03 10:09:05 cri

An fara gudanar da bikin tunawa da cika shekaru 70 da cimma nasarar yakin kin harin Japan da nuna kin karfin tuwo na Fascist a babban filin Tian'anmen da karfe 10 na yau ranar 3 ga wata, inda firaministan kasar Sin Li Keqiang ya sanar da bude bikin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China