in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugabannin kasashen waje da kungiyoyin kasa da kasa
2015-09-03 09:02:56 cri

A jiya Laraba a babban masaukin bakin Diaoyutai, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugabannin kasashen waje da na kungiyoyin kasa da kasa da za su halarci bikin tunawa da cika shekaru 70 da cimma nasarar yakin kin harin Japan.

Shugaba Xi ya bayyana cewa, isowar wadannan shugabanni ta shaida goyon bayan da suka nuna wa bikin tunawa da kasar Sin ta yi, da kuma dankon zumuncin dake tsakaninsu da kasar Sin, haka kuma, ya tabbatar da muhimmancin da suka dora kan siyasa da kuma zaman lafiya.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China