in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin zai halarci taron BRICS da na SCO
2015-06-29 18:35:45 cri
Bisa goron gayyatar shugaban Rasha Vladimir Putin ya ba shi, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai tashi zuwa birnin Ufa na kasar ta Rasha, domin halartar taro karo na 7 na shugabannin kasashen BRICS da za a shirya daga ranar 8 zuwa 9 ga watan Yuli mai zuwa, da taro karo na 15 na majalisar shugabannin kasashe membobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai(SCO) da za a yi daga ranar 9 zuwa 10 duk a watan mai zuwa.

Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta Sin Lu Kang ya fadi haka ne a yau Litinin.(fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China