in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sin ya jajantawa iyalan wadanda suka rasu da wadanda suka raunata a gobarar da ta auku a kasar Ghana
2015-06-10 14:10:33 cri
A ranar Litinin 8 ga watan nan ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya buga wayar tarhomika sako ga shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama, inda ya jajanta masa game da gobarar da ta auku a wani gidan mai dake kasar ta Ghana.

A madadin gwamnatin kasar Sin da jama'arta, shugaba Xi ya bayyana alhinin, sa game da rasuwar mutane sakamakon wannan gobara, tare da jajantawa iyalan mamatan. Kaza lika ya yi fatan samun sauki ga wadanda gobarar ta raunata. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China