in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shirya bikin dandana abincin Sinawa a kwalejin Confucius dake jami'ar Lagos a Najeriya
2015-06-25 15:37:40 cri

Shugaban sashen Sinanci na kwalejin madam Jiang Lirong, ta bayyana cewa, abincin Sinawa na da nasaba sosai da al'adun kasar Sin, saboda haka baya ga shirya wannan biki mai ma'anar gaske wajen samar da damar dandana abincin Sinawa ga jama'ar Najeriya, a daya hannun ana so ba su damar shiga ayyukan koyon dafa nau'o'in abincin, ta yadda za su iya kara fahimtar dandanon abincin Sinawa da kuma al'adunsu. (Bilkisu)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China