in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sashen kula da harkokin kasuwanci na ofishin jakadancin Sin dake Nijeriya ya kira taron shekara-shekara na kamfanonin Sin dake Nijeriya
2014-01-15 20:16:29 cri

A ran Talata 14 ga wata ne, sashen kula da harkokin kasuwanci na ofishin jakadancin kasar Sin dake kasar Nijeriya ya kira taron shekara-shekara na kamfanonin kasar Sin dake kasar Nijeriya a babban birnin kasar, Abuja. Jakadan kasar Sin dake kasar Nijeriya Deng Boqing ya halarci taron tare da ba da jawabi, mashawarcin jakada na sashen Zhou Shanqing ya gabatar da rahoton aiki a yayin wannan taro, wakilan kamfanoni ko hukumomin kasar Sin dake kasar Nijeriya sama da guda 70 sun halarci taron, inda suka yi shawarwari a tsakaninsu. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China