in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta Sin ya gana da tawagar PDP ta Nijeriya
2013-11-26 21:21:18 cri
A ranar Talata 26 ga wata, Wang Jiarui,mataimakin shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin ya gana da tawagar jam'iyyar PDP ta kasar Nijeriya karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar, Bamanga Tukur. Mr. Wang wanda har ila yau shi ne shugaban sashin kula da harkokin cudanya da ketare na kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta ta kasar Sin ya gana da tawagar ne a nan birnin Beijing, fadar gwamnatin kasar Sin., (Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China