in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Rasha sun gabatar da hadaddiyar sanarwar kiyaye tsaro
2015-05-26 10:50:18 cri
Kasashen Sin da Rasha sun fidda wata hadaddiyar sanarwa ta shawarwarin kiyaye tsaro a tsakanin su a zagaye na 11, game da cika shekaru 70 da cimma nasarar yakin duniya na biyu, da kuma kafuwar MDD. Wakilan sassan biyu sun fidda wannan sanarwa ne a jiya Litinin 25 ga wata a birnin Moscown kasar Rasha.

Sanarwar ta bayyana cewa, Sin da Rasha za su yi amfani da damar cika shekaru 70 da cimma nasarar yakin duniya na biyu, da kafuwar MDD, wajen bin ka'idojin tsarin mulkin MDDr, da yin kira ga kafa sabuwar dangantaka tsakanin kasashen duniya, wadda za ta bunkasa hadin kan kasashen da cimma moriyar juna. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China