in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude bikin al'adu na kasa da kasa na shekarar 2015 a jami'ar kimiyya da fasaha ta Beijing
2015-05-18 15:12:05 cri
A jiya Lahadi ne, aka bude bikin al'adu na kasa da kasa na shekarar 2015 a jami'ar kimiyya da fasaha da ke nan birnin Beijing.

Bikin ya samu halartar dalibai daga kasashe da yankuna kimanin 50 daga yankunan nahiyar Asiya, Afirka, yankin gabas ta tsakiya da sauransu, inda suka gabatar da takardu, da mujalla da abinci dake bayyana alamar musamman na kabilunsu, kana sukan sanya tufafi na musamman na kasashensu tare da gabatar da wasanni ga takwarorinsu daga Sin da sauran kasashen da suka halarci bikin. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China