in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Baki suna duba hotonun zane-zane da aka kafa a cibiyar bincike da baje kayayyakin zanen zamani
2015-01-13 16:29:13 cri

Baki suna duba hotonun zane-zane da aka kafa a cibiyar bincike da baje kayayyakin zanen zamani a Srinagar, babban birnin dake karkashin ikon Kashmir a Indiya a ranar 12 Litinin ga watan Janairun nan. An dai bude wannan cibiya ne na farko a yankin dake karkashin ikon Kashmir na Indiya ga jama'a a wani cibiyar yawon shakatawa dake Srinagar a ranar Litinin.(Fatimah)

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China