in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ya isa birnin Moscow
2015-05-08 15:23:10 cri

Da safiyar ranar Jumma'ar nan ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Moscow na kasar Rasha, don fara ziyarar aiki, tare da halartar bikin tunawa da ranar cika shekaru 70 da samun nasarar yakin kiyaye kasar Rasha. (Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China