Saud al-Faisal da takwaran aikinsa na kasar Faransa dake ziyara a kasar Saudiyya Laurent Fabius sun gudanar da taron manema labaru a wannan rana, inda Al-Faisal ya bayyana cewa, kasar Iran ba ta taka kotaba taka wata rawar a-zo-a-gani kan batun kasar Yemen ba. Ganin yadda dDakarun Houthi sun tada rikici a kasar Yemen har na tsawon shekara daya, amma kasar Iran ta yi shiru game da rikicinhakan. Yanzu Iran ta gabatar da shawarar tsagaita bude wuta, wannan ba ta da iko.abun da ba zai yiwu ba, in ji minstan Saudiyya.
Kana Al-Faisal ya ce, kasar Saudiya da sauran kasashe sun gudanar da aikin soja kansuna kai hari ga dakarun Houthi don taimakawa gwamnatin kasar Yemen da ta mayar da ikon mulkin ta. Amma kasar Iran ba ta dauki nauyin ta kan batun kasar Yemen baSai dai lamarin bai shafi kasar Iran ba ko kadan. Ban da haka kuma,yYa yi kira ga kasar Iran da kada ata magance samar da makamai da taimako ga dakarun Houthi.
Game da ko Saudiyya za ta fara yinyi yaki tare da kasar Iran bayan da sojojin kawacen kasashen Larabawa suka kammala aikin soja a kasar Yemen, Al-Faisal ya bayyana cewace, kasar Saudiyya ba za ta yi yaki tare da kasar Iran ba. (Zainab)