in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawagar jiragen ruwan soja ta kasar Sin ta tashi zuwa kasar Yemen domin kwaso Sinawa zuwa gida
2015-03-30 14:59:10 cri

Rahotanni daga hukumar watsa labaru ta ma'aikatar tsaron kasar Sin a yau Litinin na cewa, a sakamakon lalacewar yanayin tsaro da kasar Yemen ke ciki, jiragen ruwan sojan kasar Sin dake gudanar da ayyukan ba da kariya a mashigin tekun Aden da tekun Somaliya sun tashi zuwa kasar Yemen a jiya Lahadi, domin kwaso Sinawa dake kasar zuwa gida bisa umurnin gwamnatin kasar Sin.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China