in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta nuna damuwarta kan tsananta rikicin Isra'ila da Syria
2015-01-29 20:23:11 cri
Rikicin da ake ci gaba da kafsawa a kan iyakar Isra'ila da Syria da kuma Isra'ila da Lebanon ya haddasa mutuwa da jikkatar mutane da dama, dangane haka, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a yau Alhamis 29 ga wata cewa, kasar Sin na nuna damuwa sosai dangane da rikicin dake ci gaba da faruwa tsakanin Isra'ila da Syria da Lebanon, ta kuma nuna juyayinta kan rasuwar jama'ar kasashen sakamakon rikice-rikicen da aka tayar a kan iyakokin kasashen uku, haka kuma kasar Sin ta yi kira ga kasashen da abin ya shafa da su kai zuciya nesa, kana su magance tsananta rikicin a yankin. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China