in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang zai isa Switzerland domin halartar taron Davos
2015-01-20 15:35:53 cri
Bisa gayyatar da shugaban taron dandalin tattaunawar tattalin arzikin kasa da kasa mista Klaus Schwab da kuma gwamnatin kasar Switzerland suka yi masa, firaministan kasar Sin Li Keqiang zai isa kasar Switzerland a ranar yau Talata 20 ga wata, domin halartar taron da aka saba shirywa a Davos na shekarar 2015 da kuma kai ziyarar aiki a kasar Switzerland. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China