in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin zai halarci taron dandalin tattaunawar Davos na lokacin zafi a birnin Dalian
2013-09-05 14:06:39 cri
Ran 5 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya sanar da cewa, ran 11 ga watan Satumba, firaministan kasar Sin Li Keqiang zai halarci da kuma ba da jawabi a yayin bikin bude taron shekara-shekara na sabbin fitattun shugabannin kamfanoni na dandalin tattaunawar tattalin arzikin kasa da kasa na shekarar 2013 na taron Davos na lokacin zafi da za a bude a birnin Dalian. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China