in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Masar zai kawo ziyarar aiki kasar Sin
2014-12-18 20:45:53 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Qin Gang ya sanar a yau Alhamis 18 ga wata cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban kasar Masar Abdel Fattah el-Sisi zai kawo ziyarar aiki nan kasar Sin daga ranar 22 zuwa 25 ga wata. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China