in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Boma-bomai sun fashe a kusa da ma'aikatar harkokin wajen Masar
2014-09-21 20:38:35 cri
Wasu boma-bomai sun fashe a ranar yau Lahadi 21 ga wata da safe, a wani babban titin dake kusa da ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar, wanda ya zuwa yanzu, suka haddasa mutuwar mutane biyu, yayin da daya ya jikkata.

Jami'an hukumar tsaron kasar Masar na ganin cewa, wannan harin na da hannun kungiyar masu tsattsauran ra'ayin kishin islama ta Ansar Beyt al-Maqdess dake yankin Sinai.(Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China