in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya isa birnin Astana na Kazakhstan
2014-12-14 17:01:29 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya isa babban birnin kasar Kazakhstan, Astana a yau Lahadi 14 ga wata, domin kai ziyarar aiki a hukunce a wannan kasar bisa gayyatar da takwaransa na kasar Karim Massimov ya yi masa, inda za su kuma gudanar da ganawarsu karo na biyu, da kuma halartar taron shugabannin gwamnatocin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai.

Sa'an nan firaminista Li zai kai ziyarar aiki a kasashen Serbia da kuma Thailand bisa gayyatar da takwarorin aikinsa na kasashen nan biyu suka yi masa, inda zai kuma halarci wasu tarurukan kasa da kasa. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China