in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta kara bada gudummawa a fannin kimiyya da fasaha na zamani a duniya
2014-11-24 15:13:39 cri
Bisa labarin da kwalejin kimiyya ta kasar Sin ta bayar, an ce, bisa kididdigar da kungiyar wallafa bayanai kan muhalli wato Nature Publishing ta bayar ya nuna cewa, hukumomin nazarin kimiyya da fasaha na kasar Sin sun kara bada gudummawa a fannin kimiyya da fasaha na zamani a duniya a shekarun da suka gabata.

A halin yanzu, yawan nagartattun sharhuna game da kimiyya da kasar Sin ta gabatar a duniya ya kai matsayin uku a duniya, wanda ya yi kasa da na kasar Amurka da na kungiyar EU, kana ya kai kashi 14 cikin dari na duniya. Amma a shekaru 80 na karni na 20, wannan adadi bai kai fiye da kashi 1 cikin dari ba. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China