in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya gana da firaministan Fiji
2014-11-22 18:01:05 cri

A Asabar din nan ne 22 ga watan Nuwamba, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da firaministan kasar Fiji Josaia Uoreque Bainimarama a birnin Nadi na kasar ta Fiji.

Yayin ganawar tasu shugaba Xi ya bayyana cewa, kasar Sin na da burin ci gaba da karfafa shawarwari, da gudanar da hadin gwiwa tsakanin kasarsa da Fiji, da nufin kara bunkasa dangantakar abokantaka dake tsakanin kasashen biyu. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China