in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da bikin mika kayayyakin taimako na Sin ga Najeriya domin yaki da cutar Ebola
2014-11-18 10:26:42 cri

An gudanar da bikin mika kayayyakin taimako da Sin ta bayar ga tarayyar Najeriya domin yaki da yaduwar cutar Ebola a jiya Litinin.

An dai gudanar da taron ne a hedkwatar ma'aikatar lafiyar kasar dake birnin Abuja. Kana taron ya samu halartar jakadan Sin dake kasar Gu Xiaojie, da mai bada shawara game da harkokin ciniki na ofishin jakadancin Sin Zhou Shanqing, da karamin ministan lafiya na Nijeriya Khaliru Alhassan, da kuma sauran jami'ai da dama.

1 2
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China