in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana sa ran samar da allurar rigakafin cutar Ebola a watan Janairun badi, a cewar WHO
2014-10-22 15:50:15 cri
Bisa wani labarin da gidan rediyon kasar Birtaniya BBC ya bayar, an ce, wani jami'in kungiyar kiwon lafiya ta duniya wato WHO ya bayyana a ranar 21 ga wata a birnin Geneva cewa, ana gudanar da aikin gwaji kan allurar rigakafin cutar Ebola da samar da ita. Idan aka amince da ingancin allurar kafin watan Disamba na shekarar bana, to ana sa ran samar da allurar ga mutane fiye da dubu 10 dake yammacin Afirka a watan Janairu na shekara mai zuwa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China