in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rundunar sojan kasar Sin da ke Mali ta kammala mika ayyuka a karo na farko
2014-09-22 20:13:55 cri

Ranar 21 ga wata da yamma bisa agogon yankin Gao na kasar Mali, rundunar sojan kiyaye zaman lafiya na kasar Sin da ke Mali ta shirya bikin mika ayyuka a karo na farko a sansaninta, lamarin ya nuna cewa, an mika ayyuka a tsakanin rukuni na farko da na biyu na rundunar yadda ya kamata, haka kuma ya alamta cewa, tun daga ranar 21 ga wata rukuni na biyu na rundunar sojan kiyaye zaman lafiya da kasar Sin ta jibge a Mali ta fara ayyukanta a hukumance a yankin Gao. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China